Mene ne hukucin shan miyagun kwayoyi?
Mene ne hukuncin mutum ya yiwa kansa addu’ar alkaba’i ko yaronsa ko dukiyarsa?
Mene ne hakikanin hange na Musulunci a cikin al’umma?
Mene ne hukuncin mutum ya zama mai bukatar waninsa domin cikan burinsa, kamar hadawa da Annabi S.A.W. da Alayen gidansa da Ka’aba?
Mene ne ka’idojin da shari’a ta sanya wajen rufe mamaci?